KO KANA BUKATAR LAMBAR WAYA TA KASAR INGLA (UK)? TO GA DAMA TA SAMU A SAUKAKE

YANDA ZAKA SAMU UK NUMBER, KAYI AMFANI DA ITA ALHALIN KANA NIGER!! Kuna Tare da DAWEE Tabbas Abun akwai abun mamaki kana Niger amma ka mallaki Lambar UK sannan kayi Amfani da ita ma'ana kayi kira da ita sannan A kiraka .batare da bata Lokaci ba ku biyo steps din dazan bayar Dafarko dai zakuje Site dinsu mai suna www.uknumber.co .uk Idan site din ya bude Daga tsakiyar site din idan kuka duba zakuga inda zaku zabi kasar da kuke (kasarka) ,Idan kuka zabi kasarku wato Niger dakanshi zaiyi Loading bayan kun zaba .bayan ya gama Loading zai kaiku wani Shafi Idan zaku saka phone Number dinku wato phone Number dinda kake san kamayar ta Koma ta UK. Zaku ga wajen saka Lambar yafara da +227 ku kuma saiku karasa da Lambar wayar da kuke san mayarwa ta koma ta UK amma sai kun cire Lambar farko wato 0 misali idan Lambarka itace 96000200 to idan kaje wajen saka Lambar zakaga +227 to saika cire 0 fako saika saka +22799894957 idan kuka saka saikuyi Clicking din CLICK TO GET YOUR NUMBER. Bayan kunyi Clicking zai kaiku wani Shafi inda zaku cike wani Form ma'ana zaku Register .Registration din shine zai bukaci sunanka,Full Address dinka,Email Address dinka to ta Email Address dinka ne zasu turo maka PIN din dazakayi Activating din Lambarka ta UK bayan ka kammala .In kuka gama cike wnan Form saikuyi Submit. Nan take in page din ya Gama Loading zasu ce maka CONGRATULATION sun tura maka Da PIN ta Email Address dinka sannan Zasu baka UK Lambar !! Amma Lambar bazata fara Aiki ba Har sai kayi Activating dinta YADDA ZAKAYI ACTIVATING DINTA Ayayin da suka turo maka da PIN dinka Da Kuma UK Number dinka ta Email dinka to zasu turo ma da wata Lamba wadda zaka kirasu domin kayi Activating Din lambarka barima na baku Lambar gatanan +44207 043 9799. Idan ka kirasu zasu ce maka kasaka Lambar ka saika saka wannan Lambar da suka Turo maka wato UK Number din wadda suka turo maka ta Email kana sakata zasu kara cewa ka saka PIN dinka amma fa saikayi sauri wajen saka PIN din naka kana sakawa zasu ce maka YOUR NUMBER HAS BEEN ACTIVATED . Shike nan ka gama komai Amma inkana so Lambar ta zama ta UK dun-dun dole saikana reneuing dinta duk bayan wata biyu!! Kuma wnan Abunda kayi bazaiyi Affecting din Lambar Network dinka ba yazama kana Amfani da Lamba biyu a kan Layi Daya. Engr ABDOULKADIR PRERO ke Muku Fatan Alkhairi Whatsapp@Like,Share Free Browsing Cheat and Networking Codes With "Engr Abdoulkadir prero" Note: zakuga UK number din tafara da 0702 to dole saikun saka +44 afarkon Numban sannan zatayi Aiki.
Created at 2018-03-10 15:25:04
Back to posts
UNDER MAINTENANCE