XtGem Forum catalog
HomeBlogBARKA DA ZUWA DANDALIN DAMAGARWA ZINDER TA JANHURIYAR NIGER. FILINE: NA FADARKAWA NISHADANTARWA DA ILMANTARWA HARDA SADA ZUMUNCI.Zinder garin mune

YANDA AKE DAUDA KAYAN DA SUKE CIKIN WAYA IDAN ANYI RESTORE SUNGOGE

YANDA AKE DAUDA KAYAN DA SUKE CIKIN WAYA IDAN ANYI RESTORE SUNGOGE
Sauda Yawa Zaka ga mutane Suna Fuskantar matsala A wayar Su KIRAR NOKIA ire iren su Ashas da sauran su wannan Matsalar ne har takai ga Mutum yayi wa wayar sa RESTORE ko PLASHING Amma kuma Sai kaga wani ya kan ka sance yana da wasu Files din da yake so a wayar kuma baya so ya rasa su Amma Sai wayar sa ta samu matsala yakai ga Yi mata PLASHING ko HARD RESET Toh Insha Allah Yau xamu yi Maganane Akan yadda Zaka dawo da dukkanin Abubuwan ka da suka Goge Idan har ka kasan ce da ire iren Abubuwan da muka jero kuma Kanaso kar kayi A sarar komai dake cikin wayar sai kabi wadan nan matakan GA MATA KAN DA ZAKU BI DOMIN MAGANCE IRIN WANNAN MATSALAR Kafin kayi ma wayar Taka FORMAT Ko PLASHING Dole ne ya Kasance Wayar taka Akwai [ SD CARD ] wato MEMORY CARD san nan Sai kaje [ SETTINGS ] Na wayar ka shiga --> [ Sync& BACKUP ] bayan nan sai ka qara shiga --> [ CREAT BACKUP ] daga nan zaka ga wasu tarkace sai kabi su duka kai musu --> MARK ka danna DONE anan take wayar zata yi CREAT BACKUP daga nan kawai Sai kayi ma wayar RESTORE din Ko PLASHING din bayan Ta gama RESTORE DIN ko PLASHING din Sai ka Dawo Ka Shiga Cikin [ Memory Card ] din ka Xaka ga Wata FOLDER mai suna BACKUP kawai saika shiga folder BACKUP din Bayan Ka Shiga Xaka Kara Ganin Wani Flie Kamar Haka [ BACKUP000.NBF ] kawai sai Ka Shiga Xaka ga wasu karikitai na wayar ta ka xaka gansu duk kansu da [ MARK ] kawai sai ka dannan DONE Anan Take xata Fara [ RESTORE DATA ] sai ka jirata Ta gama Idan tagama Xakaga Ta dauke to Karka damu Kawai Ka jirata Xata Kawo da kanta Shikenan sai kaje ka duba Duk kanin Files din ka xa kaga duk Sun dawo ba 'abinda xai bace Amma wannan Abun Yana yine A [NOKIA JAVA] kawai... Da fatan kun gane DOMIN NEMAN TAIMAKO KO KARIN BAYANI
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
ZINDER GARIN MALAMMAI
Please log in or sign up to chat
ZINDER GARIN MUNE