SHAWARWARI GA MASU IMANI DA TAKAWA
1- TSARKAKE NIYYA
KA FUSKANCI ALLAH KAWAI DA
IKLASI A CIKIN KOMAI. 2- KA KIYAYI
ZUGA KANKA DA GANIN KAFI KOWA
3- KA SABAWA KANKA DA KARBAR
GASKIYA KO DAGA INA TA FITO. 4- KA SANI SABANI BA ZAI KAREBA HAR
ABADA KA TSAYA AKAN ABINDA KA
TABBATAR DA GASKIYAR SA. 5- KA
SANI BA KOMAI KA SANI BA, DON
HAKA KA ZAMA MAI NEMAN SANI A
KODA YAUSHE. 6- ABUBUWA SUNA CANGAWA DAGA MUTUM ZUWA
GURI LOKACI DA YANA YI MAI
HANKALI SHINE ZAIYI KOMAI A
LOKACIN DA YA DACE. 7- FAHIMTAR
WANI KOMAI KYANTA BA NASSI
BACE, ANA SAMUN KUSKURE A FAHIMTA BA. 8- KA KIYAYI YAWAN
JAYAYYA, DA MUSU, KOMAI
GASKIYAR KA BA ZAKA GAMSAR DA
KOWA BA. 9- DA ILMI DA ADALCI AKE
AUNA, MAGANGANU NA KIYAYYA DA
SOYAYYA, DOMIN SO DA KI SUNA RUFE IDO A KASA ADALCI. 10- KA
RIKE DALILI MAI INGANCI DUK
ABINDA ZA KAYI, BA YAWAN MASU
YI BA KO YAWAN MABIYA. WANI
YANAYI MAKA KALLON MUTUMIN
KIRKI, WANI YANA KALLON KA BANZA, AMMA YAYA KAKE TSAKANIN
KA DA ALLAH. ALLAH KA BAMU
KARSHE MAI KYAU.
Created at 2018-03-15 09:43:13
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
Welcome
Hey, zinderniger.wapdale.com - this is a placeholder text on your new XtGem mobile site.
To add more content or modify this text snippet use the building tool and start publishing stories, links, pictures using our easy-to-use visual publishing tool.
XtGem is a visual mobile site building tool and online presence enabler, allowing users to create and host their very own mobile site.
We provide PHP support, no forced ads and lots of other advanced features, such as custom domains or full source code editing support.