YANDA AKE DAUDA KAYAN DA SUKE CIKIN WAYA IDAN ANYI RESTORE SUNGOGE

Sauda Yawa Zaka ga mutane
Suna Fuskantar matsala A wayar Su KIRAR NOKIA ire iren su Ashas da
sauran su wannan Matsalar ne har takai ga
Mutum yayi wa wayar sa RESTORE ko PLASHING Amma kuma Sai kaga wani ya kan
ka sance yana da wasu Files din da
yake so a wayar kuma baya so ya
rasa su Amma Sai wayar sa ta samu matsala
yakai ga Yi mata PLASHING ko HARD RESET Toh Insha Allah Yau xamu yi
Maganane Akan yadda Zaka dawo
da dukkanin Abubuwan ka da suka
Goge Idan har ka kasan ce da ire iren
Abubuwan da muka jero kuma
Kanaso kar kayi A sarar komai dake
cikin wayar sai kabi wadan nan matakan GA MATA KAN DA ZAKU BI DOMIN
MAGANCE IRIN WANNAN MATSALAR Kafin kayi ma wayar Taka FORMAT
Ko PLASHING Dole ne
ya Kasance Wayar taka Akwai [ SD
CARD ] wato MEMORY CARD san nan Sai kaje [ SETTINGS ] Na wayar ka shiga --> [ Sync& BACKUP ] bayan nan sai ka qara
shiga --> [ CREAT BACKUP ] daga nan zaka ga wasu tarkace sai
kabi su duka kai musu --> MARK ka danna DONE anan take wayar
zata yi CREAT BACKUP daga nan kawai Sai kayi ma wayar RESTORE din Ko
PLASHING din bayan Ta gama RESTORE DIN ko
PLASHING din Sai ka Dawo Ka Shiga Cikin [ Memory
Card ] din ka Xaka ga Wata FOLDER mai suna BACKUP kawai saika shiga folder BACKUP
din Bayan Ka Shiga Xaka Kara Ganin
Wani Flie Kamar Haka [ BACKUP000.NBF ] kawai sai Ka Shiga Xaka ga wasu
karikitai na wayar ta ka xaka gansu
duk kansu da [ MARK ] kawai sai ka
dannan DONE Anan Take xata Fara [ RESTORE
DATA ] sai ka jirata Ta gama Idan tagama
Xakaga Ta dauke to Karka damu
Kawai Ka jirata Xata Kawo da kanta
Shikenan sai kaje ka duba Duk kanin
Files din ka xa kaga duk Sun dawo
ba 'abinda xai bace Amma wannan Abun Yana yine A
[NOKIA JAVA] kawai... Da fatan kun gane DOMIN NEMAN TAIMAKO KO KARIN BAYANI
Created at 2018-03-02 07:58:19
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
Welcome
Hey, zinderniger.wapdale.com - this is a placeholder text on your new XtGem mobile site.
To add more content or modify this text snippet use the building tool and start publishing stories, links, pictures using our easy-to-use visual publishing tool.
XtGem is a visual mobile site building tool and online presence enabler, allowing users to create and host their very own mobile site.
We provide PHP support, no forced ads and lots of other advanced features, such as custom domains or full source code editing support.