SAKO ZUWA GA MATASSA
WASIKA ZUWA GA MATASA MASU
AIKATA
ISTIMNA'I
ISTIMNA'I = fitar da mani ko sha'awa
da gangan ta
hanyar da bata dace ba. Matasa Maza da
mata, suna neman taimako akan
illolin da suke
samu ajikkunansu sakamakon
Istimna'i wato
Masturbation. an kawo hujjoji
gamsassu daga Alqur'ani da Sunnar
Ma'aikin Allah
(saw) da fatawoyin Amintattun
Malamai duk
akan HARAMCIN ISTIMNA'I.
Amma duk da haka wasu matasan
basu yarda sun
dena ba. Wasu kuwa sunji tsoron
ALLAH sun riga
sun dena. Babban dalilin da yake janyo musu
afkawa cikin
wannan bala'in shine :
1. Kallon Fina-finan batsa.
2. Shiga shafukan internet na batsa.
3. Yin zantukan batsa tsakanin saurayi da
budurwa.
4. Kusantar zina ta hanyar kallo da
shafa, ko
zance
da dai sauransu. Wasu kuma suna aikata hakan ne
don gudun
afkawa ZINA, basu san cewa shi
dinma ZINAR
bane!!
Idan kun Qi bari domin Allah, to ku dubi irin illolin
da yake haifar muku ajikinku mana!!!
1. MUTUWAR IDANU.
2. MUTUWAR AL'AURA.
3. CIWON BAYA.
4. BUGAWAR QIRJI. 5. RIKICEWAR TUNANI.
6. YAWAN MANTUWA.
7. KARANCIN 'YA'YAN MANIYYI.
8. SAURIN INZALI.
9. SHAFAR ALJANU, ETC.
Wadannan 'yan kadan ne daga cikin Matsalolin da
ISTIMNA'I yake haifarwa. kuma duk
wanda bai
tuba
ya dena ba, idan ya mutu ahaka zai
je ya tarar da hisabi.
DON GIRMAN ALLAH!! Matasa ku
kiyayi zina da
duk dangoginta. ku kaurace ma duk
wani abinda
zai rika motsa muku sha'awa. Idan da hali kuje
kuyi aure. idan kuma babu hali, to ku
yawaita
azumi.
ALLAH YA SAWWAKE.
Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA, DON ku taya
mu isar da wannan sakon ta hanyar
Sharing a
FACEBOOK, TWITTER, BBM,
WHATSAPP, da
sauransu. Insha Allahu wasu da yawa zasu
amfana.
Manzon Allah (saww) yace:
"WALLAHI IDAN
ALLAH
YA SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA DALILINKA,
YAFI
ALKHAIRI GAREKA FIYE DA ABAKA
JAJAYEN
RAKUMMA"
Wani mutum yazo wajen manzon Allah S. A.W. ya ce:
.
Yah-manzon-rahma zan tambaye ka
rayuwar duniya da ta lahira.
.
1, Yah-manzon Allah ina son in zama mafi sani a cikin mutane?
AMSA,, sai ya ce "Ka ji tsoron Allah ka
bi dokokin Sa."
.
2, Ina son na zama mafi arziki a cikin
mutane? .
AMSA,, sai ya ce "Ka zama mai wadatar
zuci."
.
3, Ina son na zama Wanda yafi kowa
acikin mutane? AMSA,, sai ya ce "Ka zama mai
amfanarwa."
.
4, Menene zai kare ni daga wuta?
AMSA,, sai ya ce "Ka zama mai yawan
yin Azumi." .
5, Ina son na zama mafi adalci a cikin
mutane?
.
AMSA,, sai ya ce "Ka so ma dan'uwan
ka abin da ka ke so ma kan ka." .
6, Ina son na zama mafi amfanin
mutane a wajen Allah?
AMSA,, sai ya ce "Ka yawaita tuna
Allah."
. 7, Ina son imanina ya zama
ingantacce?
AMSA,, sai ya ce "Ka gyara halayen
ka."
.
8, Menene yake huce fushin Allah S. W .T.?
AMSA,, sai ya ce "Ba da zakka a boye
da kyautata wa ya'n uwa."
.
9, wani zunubi yafi muni awajen
Allah? AMSA,, sai ya ce "Mummunar hali shine
rowa"
.
10, Ina son na zama mafi biyayya ga
Allah?
AMSA,, sai ya ce "Ka bi umurnin Allah za ka zama mafi rinjaye a wurin Allah."
.
YA ALLAH Ka sa mu gama da Duniya
lafiya ameeeen
Created at 2018-03-21 13:16:36
Back to posts
UNDER MAINTENANCE