AIYUKA MASU SAUKIN SA MUTUN A ALJANA

»» DAGA CIKIN AIYUKA MASU SAUKI
DA SUKE KAI MUTUM ALJANNA «« 1-
Kulawa da Maraya: Annabi (S.A.W.)
yace: (Ni da mai daukar nauyin
Maraya a aljanna kamar haka
muke, sai yayi nuni zuwa ga yatsarsa manuniya da ta tsakiya
sai ya buda tsakaninsu). @ ﻩﺍﻭﺭ
2 . ﻱﺭﺎﺨﺒﻟﺍ- Yin Zikiri bayan gama alwala: Manzon Allah (S.A.W.) yace:
(Babu wani daga cikin ku da zaiyi
alwala sannan ya kyautata
alwalarsa, sannan bayan ya gama
yace: { ﻚﻳﺮﺷﻻ ﻩﺪﺣﻭ ﻪﻠﻟﺍ ﻻﺇ ﻪﻟﺇﻻ ﻥﺍ ﺪﻬﺷﺍ ﻪﻟ ﻮﺳﺭﻭ ﻩﺪﺒﻋ ﺪﻤﺤﻣ ﺎﻧﺍ ﺪﻬﺷﺍﻭ ﻪﻟ }. face an bude masa kokofin aljanna guda
Takwas, yana shiga ta inda yaga
dama). @ 3 . ﻢﻠﺴﻣ ﻩﺍﻭﺭ- Yin Sallar Assuba da La'asar acikin Jam'i:
Annabi (S.A.W.) yace: (Duk wanda
ya sallaci Sanyi guda biyu, “yana
nufin sallar assubà da La'asar” ya
shiga aljanna). @4 . ﻢﻠﺴﻣﻭﻱﺭﺎﺨﺒﻟﺍ- Kiyaye Salloli guda biyar na
Farillah akan lokacinsu: Annabi
(S.A.W.) yace: (Dukkan wanda ya
sallaci sallolin farilla akan
lokacinsu, yana da alkawali
awajan Allah ya shigar da shi Aljanna) @ ﻲﺋﺎﺴﻨﻟﺍﻭ . ﺩﻭﺍﺩ ﻮﺑﺍﻭ ﺪﻤﺣﺍ ﻩﺍﻭﺭ 5 .- Yin biyayya da kyautatama iyaye: Manzon Allah (S.A.W.) yace:
(Allah ya tumurmusa hancinsa,
Allah ya tumurmusa hancinsa, Allah
ya tumurmusa hancinsa, sai akace
wanene ya Manzon Allah?? sai
yace: Wanda ya riski mahaifansa guda biyu ko guda daya bayan
girma ya kamasu, sannan bai shiga
Aljanna ba. @ 6 . ﻢﻠﺴﻣ ﻩﺍﻭﺭ- Kiyaye Harshe da al'aura: Annabi (S.A.W.)
yace: (Wa zai kiyaye min tsakanin
labbansa guda biyu “yana nufin
harshe" da al'aurarsa, ni kuma zan
lamince masa shiga aljanna) @ ﻩﺍﻭﺭ
7 . ﻱﺭﺎﺨﺒﻟﺍ- Yin Sallah raka'a biyu bayan alwala, tare da halarto da
zuciya lokacin sallar: Annabi
(S.A.W.) yace: (Babu wani musulmi
da zaiyi alwala sannan ya
kyautata alwalarsa, sannan yayi
sallah raka'a biyu, ya fuskanci Allah acikin sallarsa da zuciyarsa
da fuskarsa, face Allah ya bashi
aljanna). @ ﻢﻠﺴﻣ ﻩﺍﻭﺭ . Ya Allah ka bamu ikon aikata ayyukan da
zaka yarda damu saboda su. »»»»»
AMEEN «««««
Created at 2018-02-25 03:41:04
Back to posts
UNDER MAINTENANCE

Created at 2018-02-25 03:41
Back to posts
UNDER MAINTENANCE